Shafin farko › Surori › Suratu Ar-Rahmaan
Suratu Ar-Rahmaan الرحمن
Ayoyi 78 · Madina · tsarin saukarwa 97
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ ٱلرَّحْمَٰنُ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi (Allah) Mai rahama.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
عَلَّمَ ٱلْقُرْءَانَ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Yã sanar da Alƙur'ani.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
خَلَقَ ٱلْإِنسَٰنَ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Yã halitta mutum.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
عَلَّمَهُ ٱلْبَيَانَ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Yã sanar da shi bayãni (magana).
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
ٱلشَّمْسُ وَٱلْقَمَرُ بِحُسْبَانٍ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Rãnã da watã a kan lissãfi suke.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَٱلنَّجْمُ وَٱلشَّجَرُ يَسْجُدَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Kuma tsirrai mãsu yãɗo da itãce sunã tawãlu'i.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَٱلسَّمَآءَ رَفَعَهَا وَوَضَعَ ٱلْمِيزَانَ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Kuma samã Ya ɗaukaka ta, Kuma Yã aza sikẽli.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
أَلَّا تَطْغَوْا۟ فِى ٱلْمِيزَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Dõmin kada ku karkatar da sikẽlin.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَأَقِيمُوا۟ ٱلْوَزْنَ بِٱلْقِسْطِ وَلَا تُخْسِرُوا۟ ٱلْمِيزَانَ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Kuma ku daidaita awo da ãdalci, kuma kada ku rage sikẽlin.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَٱلْأَرْضَ وَضَعَهَا لِلْأَنَامِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Kuma ƙasã Yã aza ta dõmin tãlikai.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فِيهَا فَٰكِهَةٌ وَٱلنَّخْلُ ذَاتُ ٱلْأَكْمَامِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi A cikinta akwai 'ya'yan itãcen marmari da dabĩno mai kwasfa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَٱلْحَبُّ ذُو ٱلْعَصْفِ وَٱلرَّيْحَانُ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Da ƙwãya mai sõshiya da ƙamshi.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangjinku [1]kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
خَلَقَ ٱلْإِنسَٰنَ مِن صَلْصَٰلٍ كَٱلْفَخَّارِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Yã halitta mutum daga ƙẽkasasshen yumɓu kumar kasko.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَخَلَقَ ٱلْجَآنَّ مِن مَّارِجٍ مِّن نَّارٍ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Kuma ya halitta aljani daga bira daga wutã.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
رَبُّ ٱلْمَشْرِقَيْنِ وَرَبُّ ٱلْمَغْرِبَيْنِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Ubangjin mafita biyu na rãnã, kuma Ubangijin mafãɗã biyu na rãnã.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
مَرَجَ ٱلْبَحْرَيْنِ يَلْتَقِيَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Yã garwaya tẽku biyu (ruwan dãɗi da na zartsi) sunã haɗuwa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
بَيْنَهُمَا بَرْزَخٌ لَّا يَبْغِيَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi A tsakãninsu akwai shãmaki, bã za su ƙetare haddi ba.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
يَخْرُجُ مِنْهُمَا ٱللُّؤْلُؤُ وَٱلْمَرْجَانُ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Lu'ulu'u da murjãni na fita daga gare su.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَلَهُ ٱلْجَوَارِ ٱلْمُنشَـَٔاتُ فِى ٱلْبَحْرِ كَٱلْأَعْلَٰمِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Kuma Yanã da manyan jirãge, waɗanda ake ƙãgãwa a cikin tẽku kamar manyan duwãtsu.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
كُلُّ مَنْ عَلَيْهَا فَانٍ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Dukkan wanda ke kanta[1] mai ƙãrẽwa ne.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَيَبْقَىٰ وَجْهُ رَبِّكَ ذُو ٱلْجَلَٰلِ وَٱلْإِكْرَامِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Kuma Fuskarar Ubangijinka, Mai girman Jalala da karimci, ita ce take wanzuwa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
يَسْـَٔلُهُۥ مَن فِى ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلْأَرْضِ كُلَّ يَوْمٍ هُوَ فِى شَأْنٍ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi wanda ke a cikin sammai da ƙasã yanã rõƙon Sa (Allah), a kullum Allah na a cikin wani sha'ani.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
سَنَفْرُغُ لَكُمْ أَيُّهَ ٱلثَّقَلَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Zã mu ɗauki lõkaci sabõda ku, yã kũ [1]mãsu nauyin halitta biyu!
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
يَٰمَعْشَرَ ٱلْجِنِّ وَٱلْإِنسِ إِنِ ٱسْتَطَعْتُمْ أَن تَنفُذُوا۟ مِنْ أَقْطَارِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلْأَرْضِ فَٱنفُذُوا۟ لَا تَنفُذُونَ إِلَّا بِسُلْطَٰنٍ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Ya jama'ar aljannu da mutãne! Idan kunã iya zarcẽwa daga sãsannin sammai da ƙasã to ku zarce. Bã za ku iya zarcẽwaba fãce da wani dalĩli.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
يُرْسَلُ عَلَيْكُمَا شُوَاظٌ مِّن نَّارٍ وَنُحَاسٌ فَلَا تَنتَصِرَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Anã sako wani harshe daga wata wutã a kanku, da narkakkiyar tagulla. To, bã zã ku nẽmi taimako ba?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَإِذَا ٱنشَقَّتِ ٱلسَّمَآءُ فَكَانَتْ وَرْدَةً كَٱلدِّهَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Sa'an nan idan sama ta tsãge kuma ta zama jã kamar jar fãta.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَيَوْمَئِذٍ لَّا يُسْـَٔلُ عَن ذَنۢبِهِۦٓ إِنسٌ وَلَا جَآنٌّ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, a ran nan bã zã a tambayi wani mutum laifinsa ba, kuma haka aljani.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
يُعْرَفُ ٱلْمُجْرِمُونَ بِسِيمَٰهُمْ فَيُؤْخَذُ بِٱلنَّوَٰصِى وَٱلْأَقْدَامِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi zã a iya sanin mãsu laifi da alãmarsu, sabõda haka sai a kãma kwarkaɗarsu da sãwãyensu.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
هَٰذِهِۦ جَهَنَّمُ ٱلَّتِى يُكَذِّبُ بِهَا ٱلْمُجْرِمُونَ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Wannan Jahannama ce wadda mãsu laifi ke ƙaryatãwa game da ita.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
يَطُوفُونَ بَيْنَهَا وَبَيْنَ حَمِيمٍ ءَانٍ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Sunã kẽwaya a tsakaninta da ruwan ɗimi mai tsananin tafasa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَلِمَنْ خَافَ مَقَامَ رَبِّهِۦ جَنَّتَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Kuma wanda ya ji tsõron tsayãwa a gaba ga Ubangijinsa yanã da Aljanna biyu.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
ذَوَاتَآ أَفْنَانٍ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Mãsu rassan itãce.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فِيهِمَا عَيْنَانِ تَجْرِيَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi A cikinsu akwai marẽmari biyu sunã gudãna.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فِيهِمَا مِن كُلِّ فَٰكِهَةٍ زَوْجَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi A cikinsu akwai nau'i biyu daga kõwane 'ya'yan itãcen marmari.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
مُتَّكِـِٔينَ عَلَىٰ فُرُشٍۭ بَطَآئِنُهَا مِنْ إِسْتَبْرَقٍ وَجَنَى ٱلْجَنَّتَيْنِ دَانٍ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Sunã gincire a kan waɗansu shimfiɗu cikinsu tufãfin alharĩni mai kauri ne kuma nũnannun 'yã'yan itãcen Aljannar biyu kusakusa suke.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فِيهِنَّ قَٰصِرَٰتُ ٱلطَّرْفِ لَمْ يَطْمِثْهُنَّ إِنسٌ قَبْلَهُمْ وَلَا جَآنٌّ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi A cikinsu akwai mãtã mãsu taƙaita ganinsu, wani mutum, gabanin mazajensu bai ɗebe budurcinsu ba kuma haka wani aljani.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
كَأَنَّهُنَّ ٱلْيَاقُوتُ وَٱلْمَرْجَانُ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Kamar dai su yaƙũtu ne da murjãni.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
هَلْ جَزَآءُ ٱلْإِحْسَٰنِ إِلَّا ٱلْإِحْسَٰنُ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Shin, kyautatãwa nã da wani sakamako? (Ã'aha) fãce kyautatãwa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَمِن دُونِهِمَا جَنَّتَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Kuma baicinsu akwai waɗansu gidãjen Aljanna biyu.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
مُدْهَآمَّتَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Mãsu duhun inuwa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فِيهِمَا عَيْنَانِ نَضَّاخَتَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi A cikinsu akwai marẽmari biyu masu kwarãrar ruwa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فِيهِمَا فَٰكِهَةٌ وَنَخْلٌ وَرُمَّانٌ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi A cikinsu akwai 'ya'yan itãcen marmari da dabĩno darummãni.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فِيهِنَّ خَيْرَٰتٌ حِسَانٌ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi A cikinsu, akwai wasu mãtã mãsu kyawun hãlãye, mãsu kyaun halitta.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
حُورٌ مَّقْصُورَٰتٌ فِى ٱلْخِيَامِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Mãsu farin idãnu da baƙinsu waɗanda aka tsare a cikin haimõmi.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
لَمْ يَطْمِثْهُنَّ إِنسٌ قَبْلَهُمْ وَلَا جَآنٌّ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Wani mutum, gabanin mazajensu bai ɗẽbe budurcinsu ba, kuma haka wani aljani.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
مُتَّكِـِٔينَ عَلَىٰ رَفْرَفٍ خُضْرٍ وَعَبْقَرِىٍّ حِسَانٍ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Sunã gincire a kan wasu matãsai mãsu kõren launi da katĩfun Abkara kyãwãwa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
تَبَٰرَكَ ٱسْمُ رَبِّكَ ذِى ٱلْجَلَٰلِ وَٱلْإِكْرَامِ
Hausa Translation - Abu Bakr Jumi Sũnan Ubangjinka, Mai girman Jalãla da Karimci, ya tsarkaka.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
← Suratu Al-Qamar
Suratu Al-Waaqia →
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
→
Rubutun Larabci da fassarori ta Tanzil da QuranEnc — kalma-da-kalma, ba a canza ba · Fassarori mallakar masu fassara ne kuma ba Alqur'ani kansa ba
Wannan kayan aikin bincike ne, ba tushen fatawa ba.