caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Rahmaan, aya 9

Madina · tsarin saukarwa 97 · 55:9

وَأَقِيمُوا۟ ٱلْوَزْنَ بِٱلْقِسْطِ وَلَا تُخْسِرُوا۟ ٱلْمِيزَانَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ku daidaita awo da ãdalci, kuma kada ku rage sikẽlin.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70