caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Rahmaan, aya 36

Madina · tsarin saukarwa 97 · 55:36

فَبِأَىِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangijinku, kuke ƙaryatãwa?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70