caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Rahmaan, aya 52

Madina · tsarin saukarwa 97 · 55:52

فِيهِمَا مِن كُلِّ فَٰكِهَةٍ زَوْجَانِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA cikinsu akwai nau'i biyu daga kõwane 'ya'yan itãcen marmari.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70