caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Rahmaan, aya 19

Madina · tsarin saukarwa 97 · 55:19

مَرَجَ ٱلْبَحْرَيْنِ يَلْتَقِيَانِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYã garwaya tẽku biyu (ruwan dãɗi da na zartsi) sunã haɗuwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70