فَإِذَا ٱنشَقَّتِ ٱلسَّمَآءُ فَكَانَتْ وَرْدَةً كَٱلدِّهَانِ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan idan sama ta tsãge kuma ta zama jã kamar jar fãta.