مُتَّكِـِٔينَ عَلَىٰ رَفْرَفٍ خُضْرٍ وَعَبْقَرِىٍّ حِسَانٍ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSunã gincire a kan wasu matãsai mãsu kõren launi da katĩfun Abkara kyãwãwa.