caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Rahmaan, aya 43

Madina · tsarin saukarwa 97 · 55:43

هَٰذِهِۦ جَهَنَّمُ ٱلَّتِى يُكَذِّبُ بِهَا ٱلْمُجْرِمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWannan Jahannama ce wadda mãsu laifi ke ƙaryatãwa game da ita.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70