caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Rahmaan, aya 35

Madina · tsarin saukarwa 97 · 55:35

يُرْسَلُ عَلَيْكُمَا شُوَاظٌ مِّن نَّارٍ وَنُحَاسٌ فَلَا تَنتَصِرَانِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAnã sako wani harshe daga wata wutã a kanku, da narkakkiyar tagulla. To, bã zã ku nẽmi taimako ba?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70