وَلِمَنْ خَافَ مَقَامَ رَبِّهِۦ جَنَّتَانِ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma wanda ya ji tsõron tsayãwa a gaba ga Ubangijinsa yanã da Aljanna biyu.