caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Rahmaan, aya 41

Madina · tsarin saukarwa 97 · 55:41

يُعْرَفُ ٱلْمُجْرِمُونَ بِسِيمَٰهُمْ فَيُؤْخَذُ بِٱلنَّوَٰصِى وَٱلْأَقْدَامِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumizã a iya sanin mãsu laifi da alãmarsu, sabõda haka sai a kãma kwarkaɗarsu da sãwãyensu.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70