caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Rahmaan, aya 27

Madina · tsarin saukarwa 97 · 55:27

وَيَبْقَىٰ وَجْهُ رَبِّكَ ذُو ٱلْجَلَٰلِ وَٱلْإِكْرَامِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Fuskarar Ubangijinka, Mai girman Jalala da karimci, ita ce take wanzuwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70