Suratu Ad-Dhuhaa الضحى
Ayoyi 11 · Makka · tsarin saukarwa 11
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ وَٱلضُّحَىٰ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiInã rantsuwa da hantsi.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَٱلَّيْلِ إِذَا سَجَىٰ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa dare a lõkacin da ya rufe (da duhunsa).
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
مَا وَدَّعَكَ رَبُّكَ وَمَا قَلَىٰ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiUbangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ƙĩ kaba.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَلَلْـَٔاخِرَةُ خَيْرٌ لَّكَ مِنَ ٱلْأُولَىٰ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ta ƙarshe[1] ce mafi alheri a gare ka daga ta farko.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَلَسَوْفَ يُعْطِيكَ رَبُّكَ فَتَرْضَىٰٓ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
أَلَمْ يَجِدْكَ يَتِيمًا فَـَٔاوَىٰ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiAshe, bai sãme ka marãya ba, sa'an nan Ya yi maka makõma?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَوَجَدَكَ ضَآلًّا فَهَدَىٰ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Ya sãme ka bã ka da shari'ã, sai Ya shiryar da kai?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَوَجَدَكَ عَآئِلًا فَأَغْنَىٰ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Ya sãme ka matalauci, sai Ya wadãtã ka?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَأَمَّا ٱلْيَتِيمَ فَلَا تَقْهَرْ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka, amma marãya, to, kada ka rinjãye shi.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَأَمَّا ٱلسَّآئِلَ فَلَا تَنْهَرْ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma amma mai tambaya, kada ka yi masa tsãwa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَأَمَّا بِنِعْمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثْ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma amma ni'imar Ubangijinka, sai ka faɗa (dõmin gõdiya).
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
→