caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ad-Dhuhaa, aya 9

Makka · tsarin saukarwa 11 · 93:9

فَأَمَّا ٱلْيَتِيمَ فَلَا تَقْهَرْ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka, amma marãya, to, kada ka rinjãye shi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70