Suratu At-Tin التين
Ayoyi 8 · Makka · tsarin saukarwa 28
بِّسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ وَٱلتِّينِ وَٱلزَّيْتُونِ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiInã rantsuwa da Attinu da Azzaitũn.[1]
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَطُورِ سِينِينَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa Dũr Sĩnĩna.[1]
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَهَٰذَا ٱلْبَلَدِ ٱلْأَمِينِ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa wannan gari[1] amintacce.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
لَقَدْ خَلَقْنَا ٱلْإِنسَٰنَ فِىٓ أَحْسَنِ تَقْوِيمٍ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, Mun halitta mutum a cikin mafi kyawon tsayuwa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
ثُمَّ رَدَدْنَٰهُ أَسْفَلَ سَٰفِلِينَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan, Muka mayar da shi mafi ƙasƙantar masu rauni
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَعَمِلُوا۟ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فَلَهُمْ أَجْرٌ غَيْرُ مَمْنُونٍ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiFace waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, saboda haka suna da sakamako wanda bã ya yankewa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَمَا يُكَذِّبُكَ بَعْدُ بِٱلدِّينِ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, bãyan haka mẽ ya sanya ka ka ƙaryata sakamako (wanda za a yi a bãyan Tãshin ¡iyãma)?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
أَلَيْسَ ٱللَّهُ بِأَحْكَمِ ٱلْحَٰكِمِينَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiAshe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba?[1]
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
→