caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Tin, aya 8

Makka · tsarin saukarwa 28 · 95:8

أَلَيْسَ ٱللَّهُ بِأَحْكَمِ ٱلْحَٰكِمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAshe Allah bã Shi ne Mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba?[1]
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70