caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zalzala الزلزلة

Ayoyi 8 · Madina · tsarin saukarwa 93

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ إِذَا زُلْزِلَتِ ٱلْأَرْضُ زِلْزَالَهَا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiIdan aka girgiza ƙasa, girgizawarta.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَأَخْرَجَتِ ٱلْأَرْضُ أَثْقَالَهَا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَقَالَ ٱلْإِنسَٰنُ مَا لَهَا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta?"

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

يَوْمَئِذٍ تُحَدِّثُ أَخْبَارَهَا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

بِأَنَّ رَبَّكَ أَوْحَىٰ لَهَا

Hausa Translation - Abu Bakr Jumicewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

يَوْمَئِذٍ يَصْدُرُ ٱلنَّاسُ أَشْتَاتًا لِّيُرَوْا۟ أَعْمَٰلَهُمْ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

فَمَن يَعْمَلْ مِثْقَالَ ذَرَّةٍ خَيْرًا يَرَهُۥ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَمَن يَعْمَلْ مِثْقَالَ ذَرَّةٍ شَرًّا يَرَهُۥ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70