caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naas الناس

Ayoyi 6 · Makka · tsarin saukarwa 21

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلنَّاسِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

مَلِكِ ٱلنَّاسِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Mamallakin mutane."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

إِلَٰهِ ٱلنَّاسِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Abin bautãwar mutãne."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

مِن شَرِّ ٱلْوَسْوَاسِ ٱلْخَنَّاسِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa."[1]

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

ٱلَّذِى يُوَسْوِسُ فِى صُدُورِ ٱلنَّاسِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

مِنَ ٱلْجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Daga aljannu da mutane."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70