caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Falaq الفلق

Ayoyi 5 · Makka · tsarin saukarwa 20

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلْفَلَقِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya"

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

مِن شَرِّ مَا خَلَقَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Daga sharrin abin da Ya halitta."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Da sharrin dare, idan ya yi duhu."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَمِن شَرِّ ٱلنَّفَّٰثَٰتِ فِى ٱلْعُقَدِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin kuduri"

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70