Suratu Al-Masad المسد
Ayoyi 5 · Makka · tsarin saukarwa 6
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ تَبَّتْ يَدَآ أَبِى لَهَبٍ وَتَبَّ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiHannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
مَآ أَغْنَىٰ عَنْهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiDũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
سَيَصْلَىٰ نَارًا ذَاتَ لَهَبٍ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiZã ya shiga wuta mai hũruwa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَٱمْرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلْحَطَبِ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiTãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).[1]
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فِى جِيدِهَا حَبْلٌ مِّن مَّسَدٍۭ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiA cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
→