caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nasr النصر

Ayoyi 3 · Madina · tsarin saukarwa 114

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ إِذَا جَآءَ نَصْرُ ٱللَّهِ وَٱلْفَتْحُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiIdan taimakon Allah ya zo da cin nasara.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَرَأَيْتَ ٱلنَّاسَ يَدْخُلُونَ فِى دِينِ ٱللَّهِ أَفْوَاجًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

فَسَبِّحْ بِحَمْدِ رَبِّكَ وَٱسْتَغْفِرْهُ إِنَّهُۥ كَانَ تَوَّابًۢا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70