caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ikhlaas الإخلاص

Ayoyi 4 · Makka · tsarin saukarwa 22

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ قُلْ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَلَمْ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدٌۢ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70