caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Kaafiroon الكافرون

Ayoyi 6 · Makka · tsarin saukarwa 18

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ قُلْ يَٰٓأَيُّهَا ٱلْكَٰفِرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "Ya kũ kãfirai!"

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

لَآ أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَلَآ أَنتُمْ عَٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَلَآ أَنَا۠ عَابِدٌ مَّا عَبَدتُّمْ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَلَآ أَنتُمْ عَٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake[1] bautã wa ba."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِىَ دِينِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70