Suratu Al-Kawthar الكوثر
Ayoyi 3 · Makka · tsarin saukarwa 15
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ إِنَّآ أَعْطَيْنَٰكَ ٱلْكَوْثَرَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَٱنْحَرْ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiSaboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ ٱلْأَبْتَرُ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
→