caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Kaafiroon, aya 5

Makka · tsarin saukarwa 18 · 109:5

وَلَآ أَنتُمْ عَٰبِدُونَ مَآ أَعْبُدُ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake[1] bautã wa ba."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70