Suratu Al-Fil الفيل
Ayoyi 5 · Makka · tsarin saukarwa 19
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَٰبِ ٱلْفِيلِ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiAshe, ba ka ga yadda Ubangijin ka Ya aikata ga mutanen giwa[1] ba?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِى تَضْلِيلٍ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiAshe, bai sanya kaidin su a cikin ɓata ba?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍ مِّن سِجِّيلٍ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍ مَّأْكُولٍۭ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?
Duba dukkan fassarorin wannan aya →
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
→