caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Quraish قريش

Ayoyi 4 · Makka · tsarin saukarwa 29

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ لِإِيلَٰفِ قُرَيْشٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda sãbon kuraishawa.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

إِۦلَٰفِهِمْ رِحْلَةَ ٱلشِّتَآءِ وَٱلصَّيْفِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSãbon su na tafiyar hunturu da ta bazara.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

فَلْيَعْبُدُوا۟ رَبَّ هَٰذَا ٱلْبَيْتِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

ٱلَّذِىٓ أَطْعَمَهُم مِّن جُوعٍ وَءَامَنَهُم مِّنْ خَوْفٍۭ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumiwanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70