caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Fil, aya 4

Makka · tsarin saukarwa 19 · 105:4

تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍ مِّن سِجِّيلٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70