caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Asr العصر

Ayoyi 3 · Makka · tsarin saukarwa 13

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ وَٱلْعَصْرِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiIna rantsuwa da zãmani.[1]

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

إِنَّ ٱلْإِنسَٰنَ لَفِى خُسْرٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne mutum yana a cikin hasara.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَعَمِلُوا۟ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلْحَقِّ وَتَوَاصَوْا۟ بِٱلصَّبْرِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiFãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70