caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Takaathur التكاثر

Ayoyi 8 · Makka · tsarin saukarwa 16

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ أَلْهَىٰكُمُ ٱلتَّكَاثُرُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAlfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (daga ibada mai amfaninku).

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

حَتَّىٰ زُرْتُمُ ٱلْمَقَابِرَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiHar kuka ziyarci kaburbura.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA'aha! (Nan gaba) zã ku sani.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

ثُمَّ كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan, tabbas, zã ku sani.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

كَلَّا لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ ٱلْيَقِينِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiHaƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

لَتَرَوُنَّ ٱلْجَحِيمَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne da kuna ganin Jahĩm.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ ٱلْيَقِينِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

ثُمَّ لَتُسْـَٔلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ ٱلنَّعِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku).

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70