caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu At-Takaathur, aya 7

Makka · tsarin saukarwa 16 · 102:7

ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ ٱلْيَقِينِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70