بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ أَلْهَىٰكُمُ ٱلتَّكَاثُرُ Hausa Translation - Abu Bakr JumiAlfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (daga ibada mai amfaninku).