caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Quraish, aya 3

Makka · tsarin saukarwa 29 · 106:3

فَلْيَعْبُدُوا۟ رَبَّ هَٰذَا ٱلْبَيْتِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70