caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nasr, aya 2

Madina · tsarin saukarwa 114 · 110:2

وَرَأَيْتَ ٱلنَّاسَ يَدْخُلُونَ فِى دِينِ ٱللَّهِ أَفْوَاجًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70