caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qadr القدر

Ayoyi 5 · Makka · tsarin saukarwa 25

بِّسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ إِنَّآ أَنزَلْنَٰهُ فِى لَيْلَةِ ٱلْقَدْرِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا لَيْلَةُ ٱلْقَدْرِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

لَيْلَةُ ٱلْقَدْرِ خَيْرٌ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

تَنَزَّلُ ٱلْمَلَٰٓئِكَةُ وَٱلرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمْرٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

سَلَٰمٌ هِىَ حَتَّىٰ مَطْلَعِ ٱلْفَجْرِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSallama ne shi daren, har fitar alfijiri.

Duba dukkan fassarorin wannan aya →

Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70