وَنَرِثُهُۥ مَا يَقُولُ وَيَأْتِينَا فَرْدًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Mu gãde shi ga abin da yake faɗa, kuma ya zo Mana yanã shi kɗai.