caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 79

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:79

كَلَّا سَنَكْتُبُ مَا يَقُولُ وَنَمُدُّ لَهُۥ مِنَ ٱلْعَذَابِ مَدًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiÃ'aha! zã mu rubũta abin da yake faɗa, kuma Mu yalwata masa, daga azãba, yalwatãwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70