caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 81

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:81

وَٱتَّخَذُوا۟ مِن دُونِ ٱللَّهِ ءَالِهَةً لِّيَكُونُوا۟ لَهُمْ عِزًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma suka riƙi gumãka,[1] baicin Allah, dõmin su kãsance mataimaka a gare su.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70