caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qalam, aya 25

Makka · tsarin saukarwa 2 · 68:25

وَغَدَوْا۟ عَلَىٰ حَرْدٍ قَٰدِرِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma suka yi sammako akan (niyyar) rõwa, matuƙar iyãwarsu.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70