caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qalam, aya 26

Makka · tsarin saukarwa 2 · 68:26

فَلَمَّا رَأَوْهَا قَالُوٓا۟ إِنَّا لَضَآلُّونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLõkacin da suka gan ta, sai suka ce: "Lalle, mun saki hanya (mun ɓace)!"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70