أَلَّا تَزِرُ وَازِرَةٌ وِزْرَ أُخْرَىٰ Hausa Translation - Abu Bakr JumiCẽwa wani rai mai kãyan laifi bã ya ɗaukar kãyan laifin wani.