caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Najm, aya 39

Makka · tsarin saukarwa 23 · 53:39

وَأَن لَّيْسَ لِلْإِنسَٰنِ إِلَّا مَا سَعَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma mutum bã shi da kõme fãce abin da ya aikata.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70