caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 56

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:56

قَالَ تَٱللَّهِ إِن كِدتَّ لَتُرْدِينِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce (masa), "Wallahi, lalle, kã yi kusa, haƙĩƙã, ka halakãni."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70