كَلَّا لَا تُطِعْهُ وَٱسْجُدْ وَٱقْتَرِب Hausa Translation - Abu Bakr JumiA'aha kada ka bĩ shi. Kuma ka yi tawali'u,[1] kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka).