caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muzzammil, aya 10

Makka · tsarin saukarwa 3 · 73:10

وَٱصْبِرْ عَلَىٰ مَا يَقُولُونَ وَٱهْجُرْهُمْ هَجْرًا جَمِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka yi haƙuri ga abin da suke faɗã, kuma ka ƙaurace musu, ƙauracẽwa mai kyãwo.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70