caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muzzammil, aya 11

Makka · tsarin saukarwa 3 · 73:11

وَذَرْنِى وَٱلْمُكَذِّبِينَ أُو۟لِى ٱلنَّعْمَةِ وَمَهِّلْهُمْ قَلِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka bar Ni da mãsu ƙaryatãwa, mawadãta, kuma ka jinkirta musu kaɗan.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70