caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qalam, aya 46

Makka · tsarin saukarwa 2 · 68:46

أَمْ تَسْـَٔلُهُمْ أَجْرًا فَهُم مِّن مَّغْرَمٍ مُّثْقَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKõ kana tambayar su wata la'ada ne, sabõda haka sũ, daga wannan tãrar, suke jin an nauyaya musu?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70