caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qalam, aya 45

Makka · tsarin saukarwa 2 · 68:45

وَأُمْلِى لَهُمْ إِنَّ كَيْدِى مَتِينٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiIna jinkirtã musu, lalle kaidi Na mai ƙarfi ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70