caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qalam, aya 47

Makka · tsarin saukarwa 2 · 68:47

أَمْ عِندَهُمُ ٱلْغَيْبُ فَهُمْ يَكْتُبُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKo kuma sunã da ilmin gaibu ne, wãto sunã yin rubũtun (abin da suke faɗã daga gare shi) ne?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70