caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Qalam, aya 19

Makka · tsarin saukarwa 2 · 68:19

فَطَافَ عَلَيْهَا طَآئِفٌ مِّن رَّبِّكَ وَهُمْ نَآئِمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWani mai kẽwayãwa daga Ubangijinka ya kẽwayã a kanta, (ya ƙone ta,) alhãli sunã barci.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70